iqna

IQNA

IQNA - Shugaban kwamitin sulhu na majalisar kula da harkokin addinin muslunci ta kasar Malaysia (MKI) ya jaddada aniyar musulmi wajen kare hakkokin al'ummar Palastinu da kuma kauracewa cibiyoyin da ke goyon bayan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3492492    Ranar Watsawa : 2025/01/02

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Tunusiya ya bukaci kasashen musulmi da su hada kai wajen kawo karshen laifukan yahudawan sahyoniya da take hakkin Falasdinu a kullum.
Lambar Labari: 3487083    Ranar Watsawa : 2022/03/23